Kafa Kwamitocin Burtalai na Yankuna a Tillabéri, Tahoua, Zinder da Diffa
Publié le 11/20/2025

A cikin shirin ROPEN-Maroobè na tabbatar da kiwon ƙaura cikin lumana, an kafa kwamitocin yanki a Tillabéri, Tahoua, Zinder da Diffa. Wadannan kwamitoci na haɗa hukumomin gwamnati, shugabannin al'umma da wakilan makiyaya don sasanta rigingimu da kiyaye burtalai.