Gagarumin Gangamin Rigakafi da Magungunan Dabbobi Dubu Ɗari (100,000)
Publié le 1/18/2026

Ganin hadarin cututtukan dabbobi a lokacin ƙaura, ROPEN-MAROOBE tare da hadin gwiwar ma'aikatar kiwo sun kaddamar da shirin rigakafi da magunguna ga shanu, awaki da tumaki fiye da dubu dari a fadin kasar.